Don samun ƙarin bayani game da yadda ake amfani da Kickshaw, ana iya
buɗe tagar shawarwari a cikin shirin. Ana iya samun ta ta hanyoyi biyu:

  - Ta zaɓar "Shawarwari" daga sashen "Taimako" na mazaɓar afilikeshon.
  - Ta amfani da gajeran hanya F1.

Tubalin aiki da Kickshaw ke karɓa:
